sunana hauwa mustapha ni digital enterpreneur ce ,na koyar da mutane akalla 500+ yadda zasu dinga samun massive income da wayar su ta hannu.
and ina faricikin gabatar muku da wannan business model din wanda ni da mutanen da suke tare dani muke samu and na samu sama 500k a wata biyu da wannan business din and wannan business din shi ake kira da affilliate markerting.
AREWA GRAPHICS AND DIGITAL MARKETING] Course ne wanda aka yi shi da harshen hausa musanmam dan yan arewa wanda ya kunshi skills sama kala 10 wanda duk wanda ya natsu ya koya ze dinga samun akalla 200k duk sati yana zaune daga gida abun ake bukata kawai shine jajircewa. wayaanan ne kadan daga abubuwan da AGDM ya kunsa;
DISCLAMER; We do not endose get quick rich scheme. we believe in commitment,hardwork and providing vaue to our audience. while affilliate marketing can generate income, success requires dedication, effort, and ability to offer valuable products and services. results may vary and we cannot guarantee any specific outcomes. please be aware of this before engaging with any of our affilliate links or promotions on our website.